Jam'iyyar APC
Jam'iyyar PDP ta bayyana matakin da za ta dauka idan gwamna matawalle ya kuskura ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Ta ce zai iya rasa kujerarsa ta gwamna.
Bayan ta tabbata cewa gwamnan Zamfara, Matawalle, ya fice dga jam'iyyar PDP zuwa APC, babbar jam'iyyar adawa ta faɗi wasu dalilai da yasa gwamnoni ke gudunta.
Tun bayan da aka tabbatar da cewa gwamnan Zamfara zai sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC, kowane ɓangare ya fara shiri, inda APC a Zamfara ta shirya babban gangami.
Ga dukkan alamu jam'iyya mai mulkin ƙasar nan ta yi babban kamu, inda rahotanni suka ƙara tabbatar da sauya sheƙar gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, zuwa APC.
Gwamna Matawalle ya koma APC, lamarin da ya yi wa jam'iyyar dadi. An shirya gagarumar liyafa da za ta gudana gobe don karbar gwamnan zuwa jam'iyyar APC mai ci.
Kwamitin ayyuka na jami'ar PDP ya kira taron gaggawa a yau Litinin domin tattaunawa kan sauya shekar da gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle zai yi zuwa APC.
An fara cece-kuce tsakanin manyan masu faɗa a ji na jam'iyyar APC reshen jihar Anambra, biyo bayan bayyana wanda ya lashe zaɓen fitar da ɗan taƙara a jihar.
Bayan da gwamnan jihar Zamfara, Matawalle ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC, wani jigo a jam'iyyar APGA shi ma ya bi sahu yayin da ya bayyana sauyawa zuwa APC.
Bayan dogon lokaci ana jita-jitar sauya sheƙar gwamnan Zamfara zuwa APC, fadar shugaban ƙasa ta tabbatar da haka a wani rubutu da ta fitar a shafin facebook.
Jam'iyyar APC
Samu kari