Jam'iyyar APC
A labarin nan, za a ji yadda Kashim Shetiima ya shige gaba, manyan APC a ciki da wajen Kano suka karbi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyya mai mulki.
Wasu daga cikin hadiman gwamnan jihar Ondo, Lucky Orimisan Aiyedatiwa, sun ajiye mukamsu. Sun bayyana dalilin da ya sa suka hakura da yin aikinsu.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa a yanzu haka jihar Kano ta tashi daga 'yar kallo a cikin manyan al'amura a Najeriya.s
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya karbi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. Shettima ya bayyana muhimmancin Kano ga APC.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, wnada ya wakilci Bola Tinubu tare da manyan jiga-jigai sun karbi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun fara nuna alamar goyon bayan gwamna Hope Uzodimma zama shugaban majalisar dattawa bayan zaben 2027. Ana fatan zai nemi sanata.
Sanatoci biyu da mambobin Majalisar wakilai uku da suka bar PDP a kwanakin baya sun kara tabbatar da shiga APC mau mulki, an karbe du a wani gangami.
A labarin nan, za a ji Bashir El-Rufa'i ya ce mahaifinsa, Nasir El-Rufa'i ya samu bayanan wayar Nuhu Ribadu ta wata hanya daban, ba yadda ake ta zargi ba.
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya tabbatar da goyon baya ga Tinubu da Abba Kabir Yusuf a zaben 2027 tare da raba motoci da babura.
Jam'iyyar APC
Samu kari