Jam'iyyar APC
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa, Ali Ndume, ya yi hannunka mai sanda ga jam'iyyar APC. Ya ja kunnenta kan jam'iyyar adawa ta ADC.
Wani jigo a APC, Cif Eze ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na fargabar zaben 2027 duk da mafi yawan gwamnoni na tare da shi a jam'iyyar APC.
A labarin nan, za a ji cewa Reno Omokri ya bayyana cewa akwai abubuwan da Nasir El-Rufa'i ya aikata a jihar Kaduna a lokacin da ya ke gwamna, ya cancanci kamu.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya yi magana kan tazarcen Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027. Ya ce ya kamata Arewa ta sake zabensa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi kakkausar suka kan hukumar EFCC da gwamnatin tarayya kan farautar 'yan ADC bayan kokarin kama Nasir El-Rufa'i.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya zargi APC da zalunci bayan komawarsa ADC, yana bayyana damuwa kan Nuhu Ribadu da zargin bita da kulli a siyasa.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa rikicin duniya da mai rai ake kuma zai cigaba da fafatawa a siyasa har sai sun kifar da Bola Tinubu.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta samu koma baya a majalisar wakilan Najeriya. Wani dan majalisar wakilai daga jihar Gombe ya sauya sheka zuwa APC.
Wani jigo a jam'iyyar APC, Dr. Sani Zangina ya caccaki majalisar shari'ar Musulunci kan kiran sai an cire sabon shugaban INEC, Joash Amupitan daga mukaminsa.
Jam'iyyar APC
Samu kari