Jam'iyyar APC
Tsohon sanata mai wakiltar Kano ta Kudu a majalisar dattawa, Sanata Kabiru Gaya, ya fice daga jam'iyyar APC. Sanata Kabiru Gaya ya koma jam'iyyar ADC.
Yar tsohon shugaban kasa, Iyabo Obasanjo ta gana da Shugaba Tinubu a Lagos inda ta bayyana shirin tsayawa takarar gwamnan Ogun a zaben shekarar 2027.
A labarin nan, za a ji takaitaccen tarihin Nafi'u Bala, matashin da ke neman hana jiga-jigan ƴan siyasa zama kalau a jam'iyya haɗaka ta ADC a Najeriya.
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya bai wa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kyautar sabon takobin girmamawa inda ya bukace shi ya yaki cin hanci.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa rikicin jam'iyyar ADC ya kara tsananta bayan bullowar sabon bangare da ke ikirarin shugabancinta a Abuja.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya nada Kwamishinan muhalli a matsayin mukaddashin kwamkshinan ma'aikatar albarkatun ruwa na jihar bayan Umar Doguwa ya yi murabus.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya samu tabbaci daga wani jigo a jam'iyyar APC kan batun sake zabensa a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da tawagarsa sun kai ziyara ta musamman ga tsohon gwamna, Sanata Malam Ibrahim Shekarau a Abuja.
A labarin nan, za a ji lamari na neman rikcabewa gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf game da wanda zai nada a matsayin mataimakinsa bayan Gwarzo ya yi murabus.
Jam'iyyar APC
Samu kari