Delta
Kungiyar Miyetti Allah ta nesanta kanta da jita-jita da ake yadawa cewa Fulani makiyaya za su kai hari jihar Neja idan idan ba jihar ba ta janye dokar hana kiwo
Al'ummar jihar Delta sun shiga cikin fargaba da tsoro biyo bayan bayyanar wata takarda ɗauke da barazanar wata ƙungiyar fulani yan jihadi cewa zasu kai hari.
Yayin da gwamnonin kudu suka amince da dokar hana makiyaya kiwo a fili, wata ƙungiya da ba'a san ta ba, ta yi barazanar kai hari jihar Delta kan hana kiwo.
Wani jigon jam'iyyar APC, kuma ɗan majalisar wakilan tarayya yayi hasashen cewa jam'iyyarsa ce zata sake ɗarewa kujerar shugabancin ƙasar nan a zaɓen dake tafe.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari caji ofis na yan sanda a Umutu a karamar hukumar Ukwuani a jihar Delta hakan ya yi sanadin mutuwar mut
Kakakin hukumar yan snda na jihar Delta, ya tabbatar da cewa wasu gungun mutane sun fatmaki jami'an yan sanda, inda suka hallaka mutum ɗaya tre da ƙona motarsu.
Badakalar Ibori da aka dawo dasu daga kasar Landan zuwa Najeriya, an tura kudaden zuwa jihar Delta asalin jihar da gwamnan ya wawashe kudaden. Dama duna kokawa
Gwamna Ifeanyi Okowa a ranar Talata ya sallami kwamishinoni 25, sakataren gwamnatinsa, shugaban ma'aikatan fadarsa, babban mai bashi shawara a harkar siyasa.
Hukumar Hisbah, ta kame wasu ma'aurata da suka yiwo safarar jaririya daga jihar Delta har zuwa jihar Kano. An mika su ga 'yan sanda don ci gaba da bincike.
Delta
Samu kari