Daurin Aure
A ranar Alhamis ne wata kotu dake zamanta Magajin gari Kaduna, ta umarci wani mai suna Alhassan Abdullahi daya dunga bawa tsohuwar matarsa Zainab Shuaibu kudin abinci N12,000 duk wata. Shuaibu ta maka tsohon mijin nata a kotu...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar ya bayyana bacin ransa game da yawaitar mutuwar aure a tsakanin Musulmai, inda yace lamarin ya janyo muwahara a tsakanin jama’a saboda matsalar da yake haifarwa ga iyalai, inji rah
Wata Mata ta fada komar Yansandan kasar Indiya biyo bayan kamata da laifin guntule ma Maigidanta mazakutarsa sakamakon zarginsa da take yi shankatakewa a dakin Amaryar da ya karo, ita kuma yana shanyata kamar kayan wanki.
Sabani ya shiga tsakanin ma’auratan ne da misalign karfe 2 na dare bayan sun kamala tatar gasar koko da suke sayarwa. A cewar makwabtansu, matar, Jennifer Nworah, ta je ta kwanta bayan rikicin da suka yi amma daga baya sai Nworah
Yara 2 daga cikin ‘ya’ya 7 da ma’auratan suka haifa, zasu zabi wurin wanda zasu zauna tunda sun zama baligai. Kazalika kotun ta umarci Malam Rabi’u da yake biyan tsohuwar matar tasa N25,000 kudin ciyarwa duk wata tare da umartarsa
Wata matar aure, Hanifa Adamu, ta gurfanar da mijinta, Ibrahim Adamu, a gaban wata kotun shari’ar musulunci dake Magajin Gari a Kaduna, tana mai neman ya sawwake mata. Lauyan dake kare Hanifa, Junaidu Adamu, ya shaidawa kotu cewar
Wani Saurayi ya rabu da Budurwar sa saboda ‘dan karen kazantar ta. Wannan Saurayi yayi wa Budurwar ta sa tonon silili ne da nufin ta canza halin ta na kazanta. Yace sau da dama shi yake wanke mata kaya amma ta ki canza halin ta.
Wani mummunan dabi’a da aka san Mazan Hausa Fulani itace ta rashin kulawa da Matansu, wanda ita kuma mace babu abinda takeso samada kulawa, idan har ya zama baka iya kulawa da bukatar matarka kamar abinda ya shafi abinci, sutura d
Wani shaidar gani da ido, da bai yarda a ambaci sunansa ba, ya shaidawa jaridar The Nation cewar Manu ya kasha surukar sa ne saboda sun hana shi ganawa da matarsa, Aisha, da ya yiwa saki daya. “Ya saki matarsa ne bayan wani sabani
Daurin Aure
Samu kari