Daurin Aure
An gurfanar da Nielsen gaban mai shari’a, Bola Okikiolu-Ighile, bisa caji guda biyu da suka hada da kisan kai, laifin day a saba da sashe na 223 na kundin aikata manyan laifuka a jihar Legas. Da yake shaidawa kotun laifin Nielsen,
Wata budurwa dake shirin amarcewa ta ga ci ta ga rashi bayan saurayin da zata aura ya kama ta tana lalata da wani gardi. Wata kawa ce ga amaryar, @quinsmilez, ya kwarmata labarin a shafin sa na tuwita tare da bayyana cewar laifin
A yau, Alhamis, ne wata kotun shari’ar musulunci dake zaman ta a magajin gari, jihar Kaduna, tayi umarnin a garkame wani mutum, Abubakar Mustapha, bisa zargin sad a sace zuciyar wata matar aure tare da karkatar da hankalin ta daga
Wannan tallar yaya mata da Malam Dauda yayi ba wani sabon abu bane a al’ummar Arewacin Najeriya, inda wasu mata ko kuma iyayensu ke amfani da wannan hanya wajen nema ma kansu ko yayansu mazajen aure nagari.....
Alkalin wata kotun Customary da ke zamanta a Mapo da ke Ibadan, Cif Ademola Odunade ya katse igiyar auren wasu ma'aurata Nurudeen Akinpelu da Folake saboda mijin na zargin matar da juyawa masa baya a shimfida tare da zargin tana c
Duk da cewa dokokin Najeriya sun haramta aure tsakanin jinsi iri daya, masoya da dama na jinsi iri daya sukan fito fili su bayyana wa jama'a cewa suna soyaya sai dai ba kasafai ake samun wanda suka tunkarar kotu don daura musu aur
Rahotanni sun tabbatar da cewar Ronaldinho ya fara soyayya da Beatriz ne a shekarar 2016, bayan shekaru tsawon shekaru yana tare da Priscilla, inda ya nemi aurensu a shekarar 2017, kuma ya siyan musu zoben aure iri daya.
Wata matashiyar budurwa mai shekaru 18 a duniya ta shaidawa wata kotu dake Ikeja a jihar Legas cewar, mahaifin ta, Folorunso Oluwaseuyn; mai shekaru 52, ya shafe tsawon shekaru hudu yana tilasta mata yin lalata da shi. Matashiyar
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Uwargida Nazira ce ta kai karar mijinta gaban Kotu a ranar 2 ga watan Mayu, inda ta zargi mijin da cin zarafinta, cin mutuncinta tare da gaza nauyinta da ya rataya a wuyansa.Sai dai Surajo ya musanta
Daurin Aure
Samu kari