Daurin Aure
Wata budurwa mai suna Najwat ta bayyana cewa za ta iya rayuwa ba tare da da namiji ya kusance ta ba. Najwat ta bayyana hakan a wani rubutu da ta wallafa a shafinta na kafar sadarwa na Facebook, inda ta ce "Bai zama dole sai da...
Ango da amarya sun rasa rayukansu yayin wani hatsari da ya rutsa dasu, mintuna kadan bayyan kammala daurin aurensu. Harley Joe Morgan mai shekaru 19 da angonta Rhiannon Boudreaux Morgan mai shekaru 20, sun amince da zama mata da..
An yi wa manyan tittuna da shatale-tale na garin Sokoto kwaskwarima saboda shirin bikin daurin auren Gimbiya Fatima diyar Sarkin Musulmi Sultan Sa'ad Abubakar da za a gudanar a ranar Asabar. Jagoran kwamitin shirye-shirye na bikin
A duk lokacin da kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta kama wani gari a yankin Arewa maso gabashin Najeriya, abinda take yi shine kakabawa tare da dabbaka dokokinta a kan jama’an da suka rage a garin, bayan sun kashe na kashewa, ma
Toyin Lawani ta sanya alamar tambaya akan dokar da ta sanya cewa maza za su iya aurar mace fiye da guda daya, amma kuma ta hana mata auran maza da yawa. Yanzu dai Toyin ta bayyana cewa za ta auri maza guda uku idan ta cika...
Fitacciyar jarumar Nollywood kuma mai shirya fina-finai, Uche Elendu ta shawarci samari kada suyi gaggawar aure a wannan lokacin, ganin yadda mata na gari suke wahala. Uche Elendu ta bayyana cewa abinda mata da yawa suka fi so...
Wani rahoto da muka samu ya nuna yadda Sumayya da mijinta suka mutu a daren jiya a garin Minna babban birnin jihar Neja. Rahotanni sun nuna cewa amarya da angon sun kwanta a daren ranar Talata lafiya lau, sai dai kuma an wayi...
Mu na da labari cewa wanda ke auran Fatima Dangote ya soki masu surutu da haihuwarsu. Jamilu Abubakar ya yi wa masu yi masa surutu raddi don an sunansa ya bace a gidansa.
Fitacciyar mawakiyar nan ta arewacin Najeriya, wacce har yanzu tauraruwarta ke haskawa, Maryam A Baba, wacce aka fi sani da suna Maryam Sangandale ta gama shiri tsaf don amarcewa da angonta a ranar 28 ga wannan wata na Agusta...
Daurin Aure
Samu kari