Daurin Aure
Abubakar Musa, sirikin babban dan kasuwar nan na jihar Kaduna, Sani Dauda ya warware abinda ke tsakaninsa da sirikinsa da yasa har jami'an 'yan sanda suka cafkesa.
Kwararre a fannin zamantakewa, Joro Olumofin ya bayyana wani sako da wata mata ta aika masa ta yanar gizo. A sakon matar ta bayyana cewa ta fi son mijinta idan bashi da kudi...
Ta ce tana sana'ar sayar da abinci yayin da shi kuma mijinta ke sana'ar kafinta, amma duk da haka babu zaman lafiya a gidansu. A cewarta, sau biyu tana siya wa mijinta mota bisa tsammanin cewa aiki da motar zai kawo saukin matsalo
Sai dai wata mai ilimin al'adun mutane, Juliane Edwards, wacce keda ilimi a kan yadda ake aure a tsakanin 'yan uwan juna a kasar Pakistan, ta ce bata yi mamakin faruwar hakan ba. "Al'ada ce a wurinsu. Idan har aure a tsakanin 'yan
A wani labari da Tashar Tsakar Gida ta YouTube ta wallafa ta bayyana cewa a yau Juma'ar nan ne aka daura auren jaruma Hafsat Shehu wacce ta kasance tsohuwar matar ga marigayi jarumi Ahmad S Nuhu, haka kuma ta kasance tsohuwar...
Wani saurayi dan Najeriya budurwar shi ta sanya shi cikin wani hali bayan ta bayyana mishi cewa ita tantiriyar 'yar iska ce. Ga dai abinda saurayin ya wallafa a shafukan sada zumunta na yanar...
Wata mata mai suna Ann Grace Aguti, 'yar kasar Uganda mai shekaru 36 ta jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta. Matar mai matsakaicin shekaru na zama ne a yankin Ngora na kasar Ugandan. Ta yanke shawarar auren maza uku. Richard...
Nwan ya ce daukewar haihuwa na zuwar wa mata a lokuta daban-daban, saboda banbance na halitta da yanayin aikin jiki da ke tsakanin mutane. A kan yanayin da wasu mata ke tsintar kansu na daukewar haihuwa kafin su cika shekaru 40
Tsohuwar jarumar fim wadda tauraruwar ta ta yi haske a shekarun baya Fati Baffa Fagge, wadda aka fi sani da Fati Bararoji. Ta bayyana shirin ta na yin aure a duk lokacin da ta samu mijin da zai aure ta...
Daurin Aure
Samu kari