Daurin Aure
Cimma burin kauna ko kawar da sha'awa da debe wa juna kewa ba su kadai bane ababen da ke wanzar da zaman lafiya a tsakanin ma'aurata, babu shakka akwai bukatar mutunta juna a tsakanin miji da mata.
Sadiya Umar Farouq, ita ce ministar sabuwar ma'aikatar jinkai, raya al'umma da kuma kula da aukuwar bala'i, wadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kirkira a zangon gwamnatinsa na biyu.
Dangane da jitar-jitar cewa ta yi yaji ne saboda shugaba Buhari na shirin kara aure, watau zai mata kishiya, Aisha ta ce wacce aka ce Buhari zai aura bata ce komai ba a kan labarin sai bayan da ranar da daka ce za a daura auren ta
'Yan matan sun yi kiran ne a ranar Juma'ar da ta gabata cikin wata rubutacciyar wasika da suka gabatar wa matar gwamnan bayan taron murnar tunawa da ranar yara mata ta duniya wacce majalisar dinkin duniya ta ware.
Wata mai jego mai suna Maryam Bilal da madaurin auren ta Musa Khalil sun gurfana a gaban kotun majistratrate mai lamba 62, dake zaman ta a karamar hukumar Minjibir dake jihar Kano, karkashin mai shari’ah Ibrahim Sarki Ibrahim...
Kabilar Hamar kabila ce dake kasar Habasha wacce aka fi sani da suna Ethiopia a turance. Wannan kabila dai ta na da wata al'ada mai abin mamaki, inda 'yammata ke rokon samarinsu su dauki bulala su zane su kafin a bari su yi aure..
Wata amarya mai suna Brendaline, ta bayar da tarihin rayuwarsu ita da mijin da ta aura, duk da cewa iyayensu abokanan juna ne na tsawon shekaru da yawa, tun ma kafin su zo duniya. A wani rubutu da ta wallafa, Brendaline ta...
A wata hira da tayi da manema labarai Laila Ali Othman kawa a wajen Hadiza Gabon ta bayyana dalla-dalla dalilin da ya sanya aure baya tasiri a yankin Arewacin Najeriya, sannan kuma ta bayar da shawarwarin da suka kamata...
An ce ana bikin duniya ake na kiyama, hakan kuwa ta faru akan wata budurwa mai suna Fatima Abubakar Yola, inda ya rage sauran dan kankanin lokaci a daura mata aure Allah ya karbi a barsa. Fatima dai ta rasu a cikin daren jiya...
Daurin Aure
Samu kari