Daurin Aure
Wasu ‘yan madigo da suka yi aure sun kafa tarihi. Sun bayyana yadda suka yi wa juna ciki, suka raineshi kuma suka haifa. Ma’auratan ‘yan madigon sun yi maraba da jaririnsu ne da suka haifa a watanni biyu da suka gabata. Jasmine...
An ci tarar wani matashi shanu uku bayan ya amsa laifin cewa ya yi lalata da kishiyar mahaifiyarsa da kuma wasu matan aure masu yawa. An samu matashin, Albert Musokeri, mai shekaru 25, da laifin lalata da kishiyar mahaifiyarsa, K
A ranar Juma'a ne wani mutum mai suna Yusuf Buhari, ya maka matarshi mai suna Hadiza Muhammad, gaban kotun shari'a da ke zama a Magajin Gari, jihar Kaduna, a kan sauyawa yaransu mata biyu makaranta ba tare da saninshi ba. Buhari
Bahaushe dai na cewa soyayya gamon jini. Ba a haduwa da saurayi yau a aureshi gobe. Ko kuma zamu iya cewa, kowanne masoya da ka gani, toh tabbas akwai wani labari mai dadi ko akasin hakan da ya zamo tushen soyayyar tasu...
A cewar majiyar, nan take mijin ya fadi sumamme sakamakon tsananin rikon da matar ta yi masa a 'mazakuta' kafin daga bisani likitoci su tabbatar da cewa ya mutu bayan an kai shi asibiti. Yanzu haka jami'an rundunar 'yan sanda na
An bayyana Bahaushe a matsayin mutumin da yake tozartawa tare da cin zarafin mata da sunan aure, a tsakanin sauran kabilun kasar nan baki daya. Shugabar cibiyar Arridah Foundation dake Kaduna, Hajiya Rabi Salisu Ibrahim ce ta...
Wani mutum ya nemi kotu ta rabashi da matarshi bayan da ya gano har a lokacin tana kaunar tsohon saurayinta da bata aura ba. Lamarin dai ya zama tamkar a wasan kwaikwayo...
A ranar 19 ga watan Janairu 2018, wani saurayi mai shekaru 28 a duniya, ya halaka makwabciyarshi bayan da ta dameshi da tambayar, 'Yaushe za ka yi aure?' Wannan lamarin ya faru ne a Kampung Pasir Jonge, dake kasar Indonesia...
Wata budurwa ta bada labarin yadda wani fasto ya tozarta wata amarya a ranar bikinta a wata coci dake garin Uyo cikin jihar Akwa Ibom. Kamar yadda budurwar ta bada labari, lamarin ya faru ne a cocin inda ake shirin daurin auren...
Daurin Aure
Samu kari