Daurin Aure
Rahoton jaridar ya bayyana cewa Dakta Shifa ta bayyana cewa aure zai iya jira, a saboda haka ta zabi bayar da lokacinta domin ceton rayuwar mutanen da cutar cov
Yayin da ake ta kokarin dabbaka dokar tsayuwa nesa nesa da juna a Najeriya gaba daya sakamakon bullar annobar nan mai toshe numfashin dan Adam watau Coronavirus
A jiya, Laraba, ne Legit.ng ta wallafa rahoton cewa gwamna Abdullahi Sule ya dauki matakin killace kansa tare da cigaba da gudanar da aiki daga gida domin ya ra
A wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook, ya bayyana cewa matarsa da suka yi aure shekarar da ta gabata, watanni biyu da suka wuce ta gudu ta barshi..
Wata bazawara mai shekaru 52 ta gano cewa mijinta wanda ya mutu yana da wata matar daban da ita ba ta sani ba, inda hakan ya sanya rikicin dukiyar mamacin...
Matar ta bayyana hakane a wata hira da tayi da Y'asem Nie a Adom FM, inda ta bayyana cewa bayan shekara biyu da bacewar mijinta ba su kara jin duriyarshi ba kawai sai ganin gawarshi suka yi...
Wata ma’aikaciyar jinya a jihar Legas mai ‘ya’ya hudu ta yi bayanin yadda ta samu takardar shaidar mutuwarta a motar mijinta, uban ‘ya’yanta. Ta bayyana wannan labarin ne ga Toke Makinwa wanda ya wallafa a shafinshi na tuwita...
Wata mata mai suna Grace ta bayyana yadda mijinta mai dauke da cuta mai karya garkuwar jiki ya auri ‘yar su kuma suka hada kai wajen korarta daga gidanta. Grace ta auri mijinta ne tun shekaru 18 da suka gabata kuma ba ta da...
Soyayya na da dadi amma idan aka hadu da wanda ake so nagari. Aishat Ugochi Obi da Nurudeen (Nicholas) Iekocha wadanda suka koma Musulunci a jihar Imo zasu yi aure. Za a yi gagarumin auren ne a ranar 10 ga watan Afirilun 2020...
Daurin Aure
Samu kari