Daurin Aure
Wani mutum dan Najeriya mai suna Dr. Max Vayshia ya je shafin shi na tuwita inda ya wallafa halin cin amanar da budurwa ta gwada wa abokin shi. Kamar yadda Max ya sanar, abokin shi ya fara soyayya da budurwar ne tun a watan...
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa Daniel, dan kasuwa mai shekaru 56 a duniya, ya nufi kotun da bukatar neman ta raba aurensa da matarsa saboda tana barazanar cewa zata kashe shi. A nata bangaren, Temitope
Wani mummunan hadari ya lakume akalla mutane 22, yayin da wasu 11 suka samu munanan rauni, a kan titin Kankia-Danja a cikin karamar hukumar Kafur, yayin da mutane uku kacal suka sha daga hadarin.
Mutane da yawa kan danganta nasararsu ga wanda suka aura ko kuma suke tare da su a rayuwarsu. Sau da yawa maza na cewa, “A duk lokacin da ka ga namiji ya samu wata nasara ko ci gaba, idan ka duba za ka ga akwai mace a tare da...
Wata mata mazuniyar London wacce asalinta ‘yar Najeriya ce ta gurfana a gaban kotu da bukatar a tsinke aurenta mai shekaru biyu. Matar ta ce hakan ya biyo bayan ‘gasa’ da mijin ke son yi da ita don yana koyon irin aikinta...
Rahotanni sun kawo cewa masa a harkar lafiya sun ce akwai wani nau'in cutar kansar ido da auren zumunci ko na dangi ke iya haddasa wa.
Wata matar aure ta bar gidanta a kunyace bayan da asirinta na mu'amala da wasu maza 16 ya tonu. Munashe Charlene Ncube mai shekaru 24 ta Damofalls an zargeta da kwanciya da mazan 16 har da mijinta na 17. Tayi kwanaki uku tare da..
Tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar APC, Adamu Garba ya shiga cikin zantukan da ake yi a kan auren mace fiye da daya a Musulunci. Matashin ya bayyana cewa yana alfahari da auren mace fiye da daya kuma yana...
Kamar yadda shafin Linda Ikeji ya ruwaito, hukumar 'yan sandan jihar Enugu ta yi wa wani miji kiran gaggawa bayan wata wallafa a kan shi da wani yayi. Wani bawan Allah ya bukaci taimakon jama'a a shafin tuwita don neman mafita...
Daurin Aure
Samu kari