Daurin Aure
Ma su ruwa da tsaki a nada sabon sarki a masarautar Bachama sun zabi Shagah a matsayin sabon sarki bayan mutuwar tsohon sarki, Honest Irmiya, a watan da ya gaba
A yau mu ka samu labari cewa Alkali ya bada umarnin kama Shugaban hukumar HISBAH a Sokoto. Kotu ta ce a kamo Shugabannin HISBAH saboda sabawa doka da su ka yi.
A rubutun da ya wallafa tare da faifan bidiyon, lauya Palijo ya ce; "mahaifin matar da aka kashe kenan yayin da ya ke kuka a kabarinta, ya na neman a yi mata ad
Da ya ke sanar da hakan, kwamishin yada labarai da sadarwa, Fasto Paulinus Nsirim, ya ce an samar da sabbin tsare - tsaren ne yayin taron majalisar zartarwa (NE
A makon nan ne wani Matashi ya auri Budurwar da ya hadu da ita a Twitter a Najeriya. Mun kawo maku labarin soyayyar da aka fara sannu a hankali a shafinTwitter.
Da yake magana a shafinsa na dandalin sada zumunta ranar Asabar, ango MC Tagwaye ya rubta: "wannan rana ta kasance mai muhimmanci, mun dora daga wurin da muka
Wani abun mamaki da al'ajabi ya afku a jihar Enugu inda wasu 'yan uku mata suka auri maza 'yan uku, an guma gudanar da kasaitaccen bikin auren ne a rana guda.
A makon da ta gabata ne shugaban hukumar kwastam, Kanal Hamid Ali mai ritaya ya angwance da amaryarsa. Auren Hameed Ali da Budurwa ya bar baya da kura yanzu.
Saboda na san lafiyarsa kalau, sai na tambayi matarsa mene ne ya kashe shi, sai ta ce min wai haka kurum ya tashi daga bacci a firgice, ya buga kansa a jikin ka
Daurin Aure
Samu kari