Dandalin Kannywood
NAIJ.com ta samu labari daga wakilin majiyar mu Muhammed Lere ya zanta da ita ta sanar ma shi dalilin da yasa tayi kuka alokacin da aka bata kyautar Adam A Zang
Kungiyar ladabtar da jarumai maza da mata Moppan ta fitar da wata sanarwa a safiyar yau talata cewa: zata hukunta jarumin barkwanci Sulaiman Bosho bisa laifin
Manyan masu shirya fina-finai a masana’antar shirya fina finai ta Kannywood sun shirya fito da wasu daga cikin manyan fina-finan da aka dade ana tsumayi.
NAIJ.com ta samu labarin cewa ganin rikicin yaki karewa da maigidansa shine chasis ya saka baki a rikicin, ai kuwa jami’an tsaro suka ce da wa Allah yahada mu n
Wata mata mai suna Aisha Idris, ta kashe mijinta, mai suna, Muhammed Auwal Ladan ta hanyar watsa masa tafasasshen Ruwan Zafi, saboda ya hana ta kallon Film din
Wata tsohuwar yar Fim din Hausa Rabi Isma’il data taba tserewa daga gidan yarin garin Hadejia na jihar Jigawa a ranar 16 ga watan Daisambar 2011 ta shiga hannu,
Jaruma Nafisa Abdullahi ta kai tallafi na farko ga kauyen Gurguzo da ke karamar hukumar Igabi a jahar Kaduna a karkashin sabuwar gidauniyar ta mai suna ‘Love La
NAIJ.com ta samu labarin cewa jita jita da shaci fadi kawai ake, wasu su ce sata aka zo yi min. Wasu su ce ai makiya ne da na tsonewa ido da dai dalilai barkata
A ranar Alhamis ne aka rabawa iyalan marigayi Rabilu musa ibro gado Marigayi ibro ya mutu ya bar kudi a asusun ajiya na Union bank kimanin naira milyan talatin
Dandalin Kannywood
Samu kari