Dandalin Kannywood: An raba gadon marigayi Rabilu Musa 'Ibro'

Dandalin Kannywood: An raba gadon marigayi Rabilu Musa 'Ibro'

- A ranar Alhamis ne aka rabawa iyalan marigayi Rabilu musa ibro gado Marigayi ibro ya mutu ya bar kudi a asusun ajiya na Union bank kimanin naira milyan talatin 30,000000.

- Sannan yabar matoci guda biyu tirela 2 bus bus guda biyu sannan yana da gida guda daya a Abuja Gwarinpa.

A ranar Alhamis ne aka rabawa iyalan marigayi Rabilu musa ibro gado Marigayi ibro ya mutu ya bar kudi a asusun ajiya na Union bank kimanin naira milyan talatin 30,000000.

Sannan yabar matoci guda biyu tirela 2 bus bus guda biyu sannan yana da gida guda daya a abuja gwarinpa.

Haka kuma Rabilu dan ibro yana da gidan mai na siyar da fetir guda 2 daya wudil daya a kaduna yola Road sannan ya mutu yabar wani wanda ba'a kammala aikinsa ba.

Dandalin Kannywood: An raba gadon marigayi Rabilu Musa 'Ibro'
Dandalin Kannywood: An raba gadon marigayi Rabilu Musa 'Ibro'

Legit.ng ta samu cewa kafin rasuwar sa shine chiarman na yan film din arewa da harkar camama. Marigayi Dan Ibro an haifeshi a garin Dan Lasan dake karamar hukumar Warawa dake Kano, ya mutu bayan yayi fama da ciwon hanta.

Ya mutu yanada shekaru 47 a duniya yabar mata 3 da ýaýa ashirin (20).

Allah yaji kansa da gafara tare da dukkan musulmai,

Allah yasa in tamu tazo mu cika da kyau da imani.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel