Kyakkyawar amaryar Adam A Zango ta kasar Kamaru ta haihu

Kyakkyawar amaryar Adam A Zango ta kasar Kamaru ta haihu

- Jarumi Adam A Zango Allah ya azurta shi da samin diya mace

- Tun bayan da akayi auren mutane suka zura ido dan ganin shin zai barta ta jima ko kuma zai sake ta kamar yanda ya saki Maryam Babban yaro

Adam A. Zango
Adam A. Zango

Legit.ng ta samu labarin cewa amma sai gashi yaba mara daya kunya. Domin har yanzu suna tare da amaryarsa kuma cikin kwanciyar hankali da lumana.

Dan haka muna yiwa Adam A Zango addu'a Allah ya raya ta. yasa ta acikin mata nagari.

A hannu daya kuma, Labaran da muke samu kawo yanzu na nuni da cewa akalla mutane 25,000 ne marasa aikin yi da suka samu damar yin rijista da gwamnatin tarayya kawo yanzu bayan fara shirin a ranar Larabar da ta gabata.

KU KARANTA: Wani ya sa ankashe mahaifiyar sa

Shirin wanda gwamnatin tarayya ta bullo dashi an shirya shi ne a kan yanar gizo-gizo kuma hukumar samar wa da matasa aikin yi ne ta fito da tsarin domin samu bayanai daga wurin marasa aikin yi a fadin kasar nan.

Mai karatu dai zi iya tuna cewa gwamnatin tarayya ta fara rijistar marasa aikin yi dake ƙasar nan a wani ɓangare na tattara alƙaluman marasa aikin yi dake ƙasarnan.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Wani sharararren dan wasa nan shima yana bayanin tsakanin sa da abokin sa

Asali: Legit.ng

Online view pixel