Dandalin Kannywood: Ana zarge da an gano jarumai 7 dauke da cutar kanjamau

Dandalin Kannywood: Ana zarge da an gano jarumai 7 dauke da cutar kanjamau

- Wannan wani sabon labarine wanda wakilin mu Muhammad Lere ya samo mana shi jiya. Wani abin Allah ya kyautane ya faru jiya

- Domin wasu jarumai su bakwai aka gano suna dauke da kwayar cutar kanjamau (HIV/AIDS)

Idan za ku iya tunawa a watannin baya mun kawo maku yanda cikin jarumai ya duri ruwa a lokacin da aka sami wata jaruma wadda ta fito a fim din "Teburin Mai Shayi" tana da kanjamau.

Legit.ng ta samu labarin daga majiyar mu cewa To, yau gashi an wayi gari jarumai bakwai duk suna dauke da cutar kanjamau.

Wannan labarin ya tayar da hankali sosai.

Dandalin Kannywood: An gano jarumai 7 dauke da cutar kanjamau
Dandalin Kannywood: An gano jarumai 7 dauke da cutar kanjamau

Sabida yanda abin ya shafi manyan jarumai. Tun adaren jiya aka ga fuskokin wasu jarumai a asibitin Murtala dake Kano State, sabida su tantance lafiyarsu.

KU KARANTA: Wani abu mai fashewa ya kashe dan banga 1 a jihar Yobe

A bayyana sunan jaruman da abin ya shafa. Kuma mu san su amma shuwagabannin kungiyar kannywood sun hana a bayyana sunayen su.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan ma dai bidiyon wasu mawaka ne da ke aikin nishadi

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Online view pixel