Dandalin Kannywood: Wata mata ta kashe mijinta saboda 'Ali Nuhu'

Dandalin Kannywood: Wata mata ta kashe mijinta saboda 'Ali Nuhu'

Wata mata mai suna Aisha Idris, ta kashe mijinta, mai suna, Muhammed Auwal Ladan ta hanyar watsa masa tafasasshen Ruwan Zafi, saboda ya hana ta kallon Film, din Ali-Nuhu, inda yace ta tashi ta yi Sallah.

Dalilin da ya jawo ta watsa masa tafasasshen Ruwa, abinda ya jawo sanadiyyar rasa ransa, lamarin wanda ya faru a unguwar Jahun dake jihar Bauchi, a Larabar makwan da ya gabata, ya bawa al’ummar unguwar da dama mamaki da ban al’ajabi.

Dandalin Kannywood: Wata mata ta kashe mijinta saboda 'Ali Nuhu'
Dandalin Kannywood: Wata mata ta kashe mijinta saboda 'Ali Nuhu'

Legit.ng ta samu kuma a wani labarin cewa Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya sha alwashin cewa sai tsohon gwamnan jihar ta Katsina Ibrahim Shema da wasu mukarraban sa sunyi aman N55 biliyan da tayi batan dabo a lokacin mulkin sa.

Gwamnan yayi wannan ikrarin ne a lokacin da yake karbar rahoton kwamitin binciken da ya kafa don gano hakikanin kudin da suka bace a gidan Gwamnati na Muhammadu Buhari dake a Katsina.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel