Dandalin Kannywood
A wani mataki mai daukan hankali a sa-toka sa-satsi dake tsakanin Sarkin Kannywood, Ali Nuhu da yaronsa, Adam A Zango, masu kallon fina finan na Kannywood sun kammala shrin nada A Zangon a matsayin ‘Sarkin Yan Fina Finan Hausa.”
Kamar dai yadda muke samu daga majiyoyin mu, rahotanni daga jihar Kaduna dake a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya inda ke zaman tamkar babban gari na biyu da ya tara masu sana'ar fim bayan Kano sun nuna cewa fitaccen jarumin
Shahararriyar jarumar nan da tayi fice a harkar shirya fina-finan Hausa Maryam Both tayi raddi ga masu amfani da sunanta a shafukan yanar gizo. Jarumar tayi Allah ya isa ga masu amfani da sunan nata suna bata mata suna.
Fitaciyyar jarumarnan ta Kannywood wacce aka fi sani da Fati KK ta yi cikakken bayani game da mutuwar aurenta. Ta ce ta fuskanci kalubale da dama amma ta shanye iyakaci ta zauna ta sha kukanta amma bata taba neman a sake ta ba.
“Allah na gani na yi iya bakin kokarina don ganin aurena ya zauna lafiya, amma hakan bai yiwu ba, saboda mijina auri saki ne, kafin ni ma ya saki mata sama da 15, don haka ba kai na farau ba. Yarona Arafat ne na 11 a cikin yayansa
Sanannar jarumar nan kuma shahararriya a masana'antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood da kuma na fina-finan kudancin kasar nan watau Nollywood mai suna Rahama Sadau ta yi karin haske game da wanda ta ke so ta aure nan ba da d
Fitacciyar jarumar nan kuma tsohuwar fuska ta fina-finan Hausa a masana'antar shirya fina-finai da ake yiwa lakani da Kannywood watau Mansura Isa ta bayyana yadda aka so lalata mata aure tun tana amarya kimanin shekaru 15 da suka
Shahararriyar jarumar nan kuma tsohuwar fuska a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood watau Aina'u Ade ta bayyana cewa kawo yanzu dai ba ta da wani tsayayye dake neman ta da aure don haka har yanzu ba ta tsaida lokacin auren
A yayin da mutane maza da mata da kuma da musamman ma malaman addinin musulunci da dama suka yi ta suka tare da Allah-wadai da irin yadda diyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje ta zazzagar da zallar farin ciki
Dandalin Kannywood
Samu kari