Dandalin Kannywood
A daidai lokacin da yan fim suka yi kaurin suna wajen rashin auren junansu dama rashin zaman aure musamman a tsakanin matansu, wadannan jarumai biyu, Hassan Giggs da Muhibbat Abdulsalam sun kafa tarihi wajen karyata wannan hasashe
Tsohuwar jarumar Kannywood wacce tauraronta ya haska a shekarun baya kuma uwargidan shahararren jarumI Sani Musa Danja, Mansura Isa ta gudanar da bikin zagayowar ranar haihuwarta tare da nakasassu a jihar Kano.
Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan Hausa kuma mawakin zamani, Adam A Zango ya gargadi yan uwansa, abokanai da kuma masoyansa kan maida martini mai ta da zaune tsaye kan wadanda ke aibata shi a shafukan zumunta.
Shahararriyar jaruman nan da tauraronta ya walka a shekarun baya a dandalin shirya fina finan Hausa na Kannywood, wato Zainab Abdullahi wacce aka fi sani da Zainab Indomie ta yiwa masoyanta albishir na dawowa bakin aiki.
Shahararriyar jarumar nan ta Kannywood wacce aka dakatar, Rahma Sadau ta bayyana a wasu sababbin hotuna. Ta dauki hotunan ne dauke da kwaliyyae zamani sannan kuma ba tare da ta sanya mayafi ko kallabi wajen rufe suman kanta ba.
Shahrarren jarumin wasan kwaikwayo na Kannywood, Tijjani Asase, ya mika sakon nuna godiyarsa ga yan’uwa da abokan arziki da suka taimaka masa da kayan agaji bayan annobar gobara ta shafi gidansa. Ya bayyana wannan ne
Fitacciyar tsohuwar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood kuma 'yar siyasa mai suna Rashida Abdullahi ta bayyana cewa suna matukar shan wahala yanzu wajen samun mazajen aure ba wai kin auren suke ba.
Rikicin dake tsakanin manyan jaruman wasan kwaikwaiyon Kannywood Ali Nuhu da Adam zango ya zo karshe yayin da aka sasanta su wannan sasanci ya faru ne bayan kokarin da wasu masu ruwa da tsaki a masana'antar fim Kannywood suka yi.
Idan baku manta ba a shekarun baya sun taba shirya irin wannan rikicin, mu ka zo muka yi ta cece kuce a kai. Amma daga karshe mai hakan ta haifar sai suka maida mu ba mu san komai ba. dan haka kusan duk wanda ya sa kansa sai ya yi
Dandalin Kannywood
Samu kari