Dandalin Kannywood
Fitaccen jarumin masana’antr shirya fina-finan Hausa (Kannywood), Abba El-Mustapha, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su san cewar akwai rayuwa bayan zabe, don haka kar su bari siyasa ta raba kan su. El-Mustapha, wanda aka fi sani da
An rika yada wani hoton jarumin sanye da riga da jini a kansa da jikinsa inda akayi ikirarin cewa fusattun matasa ne suka yi masa duka a Kano bayan ya furta kalaman batanci a kan Shugaba Buhari. Sai dai Zango wanda ake yiwa lakabi
Saratu Gidado mai inkiya da suna Daso.Legit.ng ta ruwaito Daso da kanta ta bayyana haka a shafinta na Instagram a ranar Laraba, 13 ga watan Feburairu, inda tace yan daban sun yi ma gidanta da na makwabcinta barna ta hanyar jifa
Ko a kwanakin baya sai da gwamnatin jahar Kano a karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta tallafa ma iyalan Dan Ibro a lokacin da suka aurar da diyar Dan Ibro, inda gwamnatin ta hada mata kayan daki gaba daya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wata majiya dake kusa da Zango ce ta tabbatar da haka, inda majiyar tace Zango ya yanke shawarar jefar da kwallon mangwaro domin ya huta da kuda ne bayan wata ganawar sirri da yayi da wasu makusanta Ati
Yanayin shigar nata bai samu karbuwa ba a wajen wasu yan arewa, da musulman da ke bibiyar shafinta inda suka tunatar da ita irin fushin da Allah ke yi ga masu irin wannan shiga. Sun zarge ta da cewar a yanzu rudin duniya ya dibeta
Daya daga cikin fitattun jaruman Kannywood, Bello Muhammad Bello da ya fi shahara da inkiyar BMB, ya sha alwashin aiwatar da wani abun ban mamaki yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cimma nasara a babban zaben kasa.
Ali Nuhu ya kalubalanci wani mai amfani da shafin Twitter cewa ya bayyana masa mutanen da abokin sana'arsa Bashir Bala, wanda aka fi sani da Chiroki, ya tallafa wa lokacin da tauraruwarsa ke haske a fagen wasan kwaikwayo.
Shahararren jarumin nan na wasan Hausa, da aka fi sani da ‘Sarki’ wato Ali Nuhu ya yi jinjina ga masoyan sa sannan ya gode masu bisa goyon bayansu gare shi a shekaru 20 da yayi yana gwagwarmaya a farfajiyar Kannywood.
Dandalin Kannywood
Samu kari