Dandalin Kannywood
Daya daga cikin fitattun fuskoki a masana'antar shirya fina-finan Hausa da aka fi sani da Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta yi karin haske game da matsayin Ali Nuhu a wajenta musamman ma dai a harkokin masana'antar. Jarumar wacc
Fadar sarkin Kano ta sanar da cewar za ta nada mawakin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Naziru Ahmad, a matsayin sarkin mawakan sarkin Kano. Hakan na kunshe ne cikin wata takardar sanarwa da Munir Sanusi, shugaba
Idan za’a tuna a kwanakin baya ne wata kotu dake jahar Kano ta daure Sadik saboda ya fitar da wata waka, wanda ake ganin wakar siyasace da ya yi ta don goyon bayan tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Legit.com ta ruwaito marigayi Aminu shine shugaban fitaccen kamfanin shirya fina finan Hausa, Sarauniya Film Production, ya rasu ne a ranar Talata 20 ga watan Nuwamba a jahar Kano bayan wata doguwar jinya da yayi.
Fitaciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau tayi tsokaci kan ikirarin soyayar da aka ce tana yi da mawakin Amurka, Aliane Damala Bouga wanda akafi sani da Akon. A hirar da akayi da ita a shirin Kundin Kannywood da ake nunawa a tashar
Masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ta bawa shugaba Buhari muhimmiyar gudunmawa wajen samun nasara a zaben shekarar 2015. Jaruman fina-finan Hausa da mawaka sun sha halartar taron jam'iyyar APC da yakin zaben Buhari
A yayin da zaben shekarar 2019 ke kara matsowa, an samu rabuwar kai tsakanin jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood a kan goyon bayan manyan 'yan takarar shugaban kasa; Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP da shugaba
Wasu hotunan jarumar masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood, Rahama Sadau, na motsa jiki da jaridar Legit.ng ta ci karo da su a dandalin sada zumunta ta yanar gizo, sun sa haifar da cece-kuce da cacar baki a tsakanin maza. A
Legit.com ta ruwaito an shirya taron ne da hadin kan kungiyar mawakan Arewacin Najeriya domin su bayyana ma Duniya goyon bayansu ga shugaban kasa Buhari a kokarinsa na zarcewa a madafan iko, da kuma canjin daya kawo a kasa.
Dandalin Kannywood
Samu kari