Dan Wasan Kwallon Kafa
Amokachi ya taka muhimmiyar rawa a kungiyar 'Super Eagles' a lokacin da ta samu nasarar lashe gasar cin kofin kasashen nahiyar Afrika a shekarar 1994 da 1996, shekarar da Najeriya ta samu nasarar lashe zinare a gasar 'Atlanta Olym
Jikan Maldini ya bi sahun Mahaifinsa da Kakansa wajen bugawa AC Milan. A karshen makon nan ne Daniel Maldini ya bugawa AC Milan kwallo wasan farko.
Georgina Rodriguez ta bayyana yadda shahararren dan kwallon kafa Ronaldo ya sace zuciyarta baki daya. Wannan ya bayyana ne bayan da ake rade-radin cewa masoyan sun yi aure. A lokacin da yake wasa da kungiyar kwallon kafa ta Real..
Mun samu labari cewa Cristiano Ronaldo ya fara barin tarihi a Juventus. Yawan kwallayen Ronaldo sun sa ya shiga littafin tarihin Juventus.
Fitaccen dan wasan kungiyar kwallon kafa na Juventus kuma dan asalin kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya bar tarihi a dandalin sada zumunta na Instagram, bayan ya samu mabiya miliyan 200...
A jiya Laraba ne Uwargidar Kobe Bryant ta yi maganar farko daga dakin takaba. Vanessa Bryant ta yi wa jama’a godiya bayan mutuwar Iyalinta da ya fado mata kwatsam.
A jiya ne Kungiyar Valencia ta ragargaji Barcelona 2-0 a filinta a wasan farko tun 2007. Real Madrid ta samu daman dare Messi da Barcelona anjima.
Rahotanni sun fara yawo cewa Jose Mourinho ya fara rigima da ‘Yan kwallon Tottenham. Yanzu haka abubuwa su na sukurkucewa Mourinho kafin tafiya ta yi nisa a Tottenham.
A ranar Laraba, 15 ga watan Janairu ne aka fafata a wasan kwallon kafa tsakanin kungiyar Kano Pillars da Katsina United a filin wasa na Muhammadu Dikko dake garin Katsina, sai dai an tashi wasa baram baram.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari