Dan Wasan Kwallon Kafa
Rahotanni sun ce dan wasan na kungiyar Bordeaux yana koyan bugu corner kick ne a lokacin da ya yanke jiki ya fadi. Sai dai daga bisani rahotanni daga sansanin 'yan wasan ta Najeriya sun ce an garzaya da shi asibiti kuma ya dawo ci
Wasan kwallon kafa na da mutukar muhimmanci a wurin al'umma, kuma akwai manyan 'yan wasan kwallon kafa na duniya da suke bin addinin Musulunci. Hakan ne ma yasa muka binciko muku wasu fitattun manyan 'yan wasan kwallon kafa...
Fitaccen dan wasan kungiyar kwallon kafa na Manchester United, Paul Pogba ya bayyana dalilan da ya sanya shi shiga addinin Musulunci a lokacin da yake dan shekaru ashirin a duniya. Duk da cewa mahaifiyar Pogba musulma ce, amma...
Dan wasan kungiyar kwallan kafa Paul Pogba ya bayyana dan wasan kwallan kungiyar Chelsea N’golo Kante a matsayin abokin hamayya mafi wuyar tunkara a tarihinsa na kwallon kafa.
Jaridar Forbes ta kasar Amurka ta saki jerin sunayen mutanen da ta saba saki kowacce shekara na 'yan wasa guda dari da suka fi daukar albashi mai tsoka a duniya, wanda da aka hada jimillar kudinsu ya kai dala biliyan hudu...
Legit.ng ta ruwaito a farkon rayuwarsa Pogba ba Musulmi bane, duk kuwa da cewa mahaifiyarsa Musulma ce, daga bisani ne ya fara gudanar da bincike akan addinin, wanda hakan ya kaishi ga rungumar addinin, kuma ta canza masa rayuwa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito an yi bikin ne a babban otal din birnin Instanbul mai suna Bosphorus, inda Ozil ya auri sahibarsa, Amine Gulse, yayin da shugaba Erdogan da matarsa Emine suka halarci bikin.
An kama shugaban hukumar kwallon kafa ta Afirka Caf, Ahmad Ahmad a Paris babban birnin kasar Faransa. A cewar @jeune_afrique, an kama shugaban na CAF na a ranar Alhamis da safe a wani Otel a Paris inda ya ke zaune domin hallartar
Jiya Litinin ne 27 ga watan Mayu mujallar ESPN ta wallafa sunayen 'yan wasan kwallon kafa guda goma da suka fi kowa a duniya, mujallar ta wallafa sunayen 'yan wasan da kuma sunayen kungiyoyi da suke buga kwallo a shafinta na...
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari