Dan Wasan Kwallon Kafa
Mun samu labari cewa Nahiyar Afrika ta rasa tsohon Tauraro a sakamakon annobar cutar COVID-19. A karshen makon nan mu ka ji cewa COVID-19 ta kashe Mo Farah.
Cutar COVID 19 watau Coronavirus ta kama Paolo Maldini, Paulo Dybala da Fellaini. COVID 19 ta kama ‘Yan wasan Juve uku kenan da kuma tsohon ‘Dan kwallon Man Utd
Bayan yaje kasar Portugal domin duba mahaifiyarsa, Maria Dolores Aveiro, wacce ta dauki tsawon lokaci babu lafiya, dan wasan mai shekaru 35 ya cigaba da zama...
Tauraron Duniya Lionel Messi zai biya Lauyoyi Biliyan 1.6 domin ya ceci rayuwar Ronaldinho. ‘Dan wasan zai yi wa Ronaldinho hallaci kana bin da ya yi masa.
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake rike da kambun zakarun nahiyar turai ta kwashi kashinta a hannu bayan kungiyar Atletico Madrid ta lallasa ta a gida a ga
Kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta sanar da tabbacin kamuwar wani dan kwallonta mai suna Daniele Rugani da mugunyar cutar nan ta shaker iska, watau Coronaviru
Mun samu labari cewa takardun fasfo na bogi sun sa tsohon ‘Dan wasa Ronaldinho kwanan kurkuku. An cafke tsohon ‘Dan wasa Ronaldinho ne da tare da ‘Danuwansa a Paraguay.
Dan kwallon Najeriya, Chineme Martins dake tsaron gida a kungiyar kwallon kafa ta Nassarawa United ya yanke jiki ya fadi, daga nan ya sheka barzahu a yayin da yake tsaka da taka leda.
Rahotannin kasashen wajen sun tabbtar da cewa Ronaldinho Gaucho ya sake shiga matsala, an kama shi da takardun karya. Watakila a kama shi a bisa hakan.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari