Dan Wasan Kwallon Kafa
‘Dan wasan Duniya Ronaldo ya na kashe N32m duk wata a kan Budurwarsa Rodriguez wanda ta haifa masa Alana Martina dos Santos Aveiro.
Mun ji kishin-kishin cewa saboda cutar Coronavirus da ake gudu a koaina, An haramtawa ‘Dan wasan Najeriya da Man Utd ta sayo shiga cikin jama’a.
Mun samu labari Cristiano Ronaldo ne ‘Dan kwallon da ya fi arziki; ya ba Dala miliyan 460 baya. Hakan na nufin ya sha gaban Lionel Messi.
Dazu nan mu ka ji cewa Joseph Yobo ya zama sabon Mataimakin Kocin ‘Yan wasan Super Eagles. Kungiyar NFF ta nada Yobe ne ya rika taimakawa Gernot Rohr.
Ana zargin wani Mai gidan haya da lalata da Mai dakin Mawakin Najeriya Eedris Abdulkareem. Jami’an tsaro sun cafke Abdul-Kareem bayan an zarge shi da laifin duka.
A Canada, wani Mawaki ya yi hayar ‘Dan bindiga ya kashe Mahaifiyarsa saboda kudi. Qaw’mane Wilson zai yi zaman kurkuku a yanzu bayan an yanke masa daurin shekaru 99.
Amokachi ya taka muhimmiyar rawa a kungiyar 'Super Eagles' a lokacin da ta samu nasarar lashe gasar cin kofin kasashen nahiyar Afrika a shekarar 1994 da 1996, shekarar da Najeriya ta samu nasarar lashe zinare a gasar 'Atlanta Olym
Jikan Maldini ya bi sahun Mahaifinsa da Kakansa wajen bugawa AC Milan. A karshen makon nan ne Daniel Maldini ya bugawa AC Milan kwallo wasan farko.
Georgina Rodriguez ta bayyana yadda shahararren dan kwallon kafa Ronaldo ya sace zuciyarta baki daya. Wannan ya bayyana ne bayan da ake rade-radin cewa masoyan sun yi aure. A lokacin da yake wasa da kungiyar kwallon kafa ta Real..
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari