Dan Wasan Kwallon Kafa
Tauraron ‘Dan wasa Lionel Messi na iya barin Barcelona a karshen kakar 2021. Yanzu har ta kai Kocin Real Madrid, Zinedine Zidane ya yi magana game da rade-radin
Mun kawo ‘Yan wasan kwallon da su ka zarce sa’o’insu a Najeriya samun dukiya. ‘Yan kwallon Najeriya 15 da su ka fi kowane samun albashi sun hada da Ahmed Musa.
Mufti Menk ya ce akwai darasi a gwagarmayar kungiyar Liverpool a Ingila. A jiya ne Chelsea ta yi wa Liverpool alfarma bayan ta doke Man City a Stamford Bridge.
Mun ji cewa Lionel Messi da Antoine Griezmann sun samu kansu a cacar baki mai zafi. Abin har ya kai Kocin Barcelona ya raba ‘Yan wasan bayan sun kaure da fada.
A yau Kungiyar Barcelona ta sauko daga tebur inda Real Madrid ta yi sama. Sergio Ramos da Karim Benzema sun taimakawa yaran na koci Zidane wajen samun nasara.
Ina godiya gareku, Allah ya bayar da lada ga duk wanda ya bayar tallafi ko ya taimaka wajen neman taimakon kudin ginin Masallaci," kamar yadda Kanoute ya wallaf
Cristiano Ronaldo ya saye wani katafaren gida bayan ya mallaki Naira Biliyan 350. Tauraron na Juventus ya na da dakin gidan kallo da wurin wanka a cikin gidan.
Mun ji cewa wani ‘Dan wasan Tanis ya kafa tarihi, ya samu kusan Naira Biliyan 40 a shekara guda. Samun kudin Roger Federer ya doke na Ronaldo da Messi a Duniya.
An ruwaito Zidane na matukar sha’awar kwallon Ndidi, don haka yake ganin shi ne kadai dan kwallon da zai iya maye gurbin Casemiero wajen rike tsakiyar kungiyar.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari