Kotun Kostamare
Wata kotu a wata jiha a Najeriya ta yankewa wani matashi hukuncin kisa ta hanyar rataya ko harbi da bindiga sakamakon kashe wani jami'in Jumia da yayi a baya.
Wata kotu a jihar Kaduna ta yankewa wani matashi da ya saci janareto hukuncin zaman kaso tsawon watanni 3 ba tare da beli ba. Da kansa barawon ya masa laifinsa.
Wata kotu a wata jihar Najeriya ta yankewa wasu matasa da aka kama da laifin fashi da makami hukuncin kisa ta hanyar rataya. Kuma da kansu suka amsa laifin.
Wani dan kasuwa a wata jiha a arewacin Najeriya ya maka surukinsa a kotu a kan kudi N69,000. Surukin nasa kuwa ya musanta bin sa kudin da ake kararsa akai.
Alkali ya yankewa Lauya hukuncin dauri bayan ya nemi rashawar N7m a Borno. Yanzu an yanke masu daurin watanni 18 a kurkuku bayan an gamsu ba shi da gaskiya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Saheed ya tsula ma kotu fitsari ne a zaman kotun na ranar Juma’ar da ta gabata, amma a yayin zaman kotun na ranar Talata, 29 ga watan Oktoba ya shiga taitayinsa, inda ya natsu har aka kammala zaman.
Rahoton kamfanin dillancin labarum Najeriya, NAN, ta bayyana cewa ana tuhumar Bako da aikata laifuka guda uku da suka hada da hadin kai wajen aikata miyagun laifi, kwacen kudi da kuma barazana.
Kwana biyu da suka wuce, alkalin kotun daukaka kara, Mai shari'a Zainab Bulkachuwa, ta ceto kanta daga rikicin karar zabe da take saurara, bayan da jam'iyyar PDP ta taso da zancen cewa mijinta dan jam'iyyar APC ne...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Alkalin kotun, Mallam Musa Sa’ad Goma ya kama yan matan biyu mazauna layin Argungun ne da laifin yin shigar banza a matsayinsu na Musulmai, sa’annan suma matan da kansu sun amsa laifinsu.
Kotun Kostamare
Samu kari