Kotun Kostamare
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Alkalin kotun, Mallam Musa Sa’ad Goma ya kama yan matan biyu mazauna layin Argungun ne da laifin yin shigar banza a matsayinsu na Musulmai, sa’annan suma matan da kansu sun amsa laifinsu.
Majiyar Legit.com ta ruwaito MTN ta nemi Kotu ta tursasa ma gwamnatin tarayya ta biyata kudi naira biliyan uku sakamakon asarar data yi a sanadiyyar bin kadin harajin da gwamnati ta sanya mata, wanda a cewarta bata san da shi ba.
Dansanda mai shigar da kara Michael Unah yace yan Achaban biyu sun yi amfani da rodi wajen yi ma wani abokin aikinsu Anoiteng Ikawu fashi, inda suka kwace masa babur kirar Bajaj a ranar 29 ga watan Yuni da misalin karfe 9 na dare
A yayin zaman shari’ar da aka yi, Dansanda mai kara ya kawo shaidu gaban Kotu, wadanda suka tabbatar da wadanda ake tuhumar sun aikata laifin da ake tuhumarsu da shi, haka zalika shi ma Abdullahi da Magajiya basu musanta laifin ba
Dansandan yace Mariam ta ji ma Uwardakinta mai suna Tolani Sholanke munanan rauni, kawai saboda Tolani ta bata takardar tashi daga gidanta, ma’ana Uwargida Tolani ta kaima yar hayanta Mariam takardar sallama daga gidanta.
Wata babbar kotun tarayya ta soke bukatar da tsohon gwamnan jihar Taraba Reverend Jolly Nyame, ya kai na neman a bada belin shi. An yanke wa Nyame hukuncin shekaru 14 a gidan maza sakamakon kama shi da aka yi dumu - dumu da...
Kotun Kostamare
Samu kari