Jihar Cross River
Malaman firamare da a ka rage musu girma a Jihar Cross River, Calabar sunyi zanga-zangar rashin albashin na tsawon shekaru har shida bayan rage musu girma.
Tsagin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da Igo Aguma ke jagoranta a jihar Rivers ta dakatar da ministan sufuri kuma tsohon gwamnan Jihar Rivers, Rotimi
Mashahurin shugaban yan fashi a Jihar Cross River, Kingsley Utomobong, da tawagar sa sun shiga komar yan sanda bayan kisan mataimakin kwamishinan yan sanda, Egb
Gwamnan Jihar Cross Rivers Farfesa Ben Ayade ya ce galibin matan jami'a da ake latsa wa daƙiƙai ne kamar yadda The Nation ta ruwaito. Ya bayyana hakan ne yayin
INEC ta ce dan takarar jam’iyyar of People’s Democratic Party (PDP), Odey, ne ya lashe zaben cike gurbi na sanata mai wakiltan yankin Cross River ta arewa.
Wasu miyagun 'yan ta'adda da ake kyautata zaton cewa 'yan fashi ne sun hallaka babban jami'an dan sanda mai mukamin mataimakin kwamishina, Egbe Edum, a hanyarsa
Hukumar 'yan sandan jihar Cross River sun damki wani mutum mai shekaru hamsin da biyu mai suna Cyprain Mbe, wanda ake zargin ya na safarar miyagun makamai.
Wasu miyagun yan ta’adda sun sanya sinadarai masu fashewa a da ake zargin bama-bamai ne a Cocin mahaifin gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, a daren ranar Asabar.
Tsohon shugaban majalisar dattawar Najeriya, Sanata Joseph Wayas, yana wata asibiti a birnin Landan sakamakon rashin lafiya da ya ke fama da ita kamar yadda Dai
Jihar Cross River
Samu kari