Cikakken Bincike
Wani babban jami’I daga ma’aikatar wasanni ya shaida ma majiyarmu cewa shugaba Buhari bai ji dadin irin labaran da yake samu ba daga sansanin yan Najeriya dake Rasha, inda yace Buhari ya umarci Minista Dalung ya duba lamarin da id
Hukumar ta bayyana haka ne a shafinta na Twitter, inda tace: “Babban sufetan Yansanda ya amince da bukatar hukumar kare hakkin biladama ta kasa, NHRC na duba dukkanin wuraren da Yansanda ke ajiye masu laifi, ciki har da na SARS.
Rundunar Yansandan jihar Bauchi ta kama wani Uba da dansa, da masu sana’ar kira dasu shara wajen kera muggan makamai, suna ruruwa rutar rikin dake ci a jihar Benuwe garin a Oju dake cikin karamar hukumar Oju na jihar, kamar yadda
Majiyar NAIJ.com ta ci karo da wani rahoto da hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta fitar bayan wani binciken kwakwaf da ta gudanar akan lamarin, inda tace gwamnatin Obasanjo ta kashe triliyan
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shaidun gani da sun tabbatar da cewar maharan da suka isa Masallacin wanda nay an Shi’a ne a cikin wata zuga sun danne wasu Masallata guda uku, inda suka yi amfani da wukakensu suka yayyanka makwagorons
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Farfesan yana cewa an samar da magungunan ne bayan wani gwaje gwaje a dakunan gwajin inganci da illolin magunguna, don tabbatar da sahihancinsu, ya kara da cewa nan gaba kadan zasu shigar da maganin kas
Sai dai Fausat ta musanta aikata laifin, daga nan kuma Alkalin Kotun, mai shar’a O.A Adegite ta bada belinta akan kudi Naira dubu dari hudu, N400,000 tare da mutane biyu da zasu tsaya masa, daga nan kuma ta dage sauraron karar zuw
Kotun Kolu ta kasa ta sanar da sunayen manyan lauyoyi guda 64 da ta nada mukamin babban lauyan Najeriya, SANA, daga cikinsu har da fitaccen mai rajin kare hakkin Biladama, Ebun Olu-Adegboruwa, kamar yadda jaridar Sahara ta ruwaito
“Manufar shirye shiryen gwamnati na tallafa ma talakawan Najeriya shine don samar da bashi da kuma tallafi ga gajiyayyu da marasa karfi dake cikin al’umma. Zamu cigaba da toshe duk wasu ramuka da ake sace kudi a hukumar NNPC.” Inj
Cikakken Bincike
Samu kari