Cikakken Bincike

Ashe dama tusa na magani?
Ashe dama tusa na magani?
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

A wani sabon bincike na kwanan nan an gano cewa tusa na magani na cututtuka kalakala A baya dai ana tunanin cewa iskar tusa na da illa