Bam ya tashi a Maiduguri, 12 sun rasu a harin
- Boko Haram har yanzu ta ki saduda
- Bam ya kashe mutane 12 a dazu da yamma
- Masu kunar bakin wake 2 ne suka kai harin
A dazu da yammacin laraba ne bama-bamai biyu suka fashe a Maiduguri inda mutae da yawa suka rasa rayukansu, wasu kuma suka jikkata.
An ce mutum biyu ne dauke da bam biyu suka kutsa cikin mutane suka tashi dashi, kuma mutum 13 ne suka rasu. Tuni dai jami'an tsaro da na agaji sun isa wurin domin kai dauki, da kwashe wadanda suka ji jiki.
DUBA WANNAN: Famanan Sakatare ya maido da biliyoyi da ya sata
Abubakar Shekau dai ya ito a sabon bidiyo, a makon nan, inda yake kurarin yadda ya ke kai wa soji hari, kuma ya gagari hukuma.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng