Jihar Borno
Mun samu cewa gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya bayar da umarni na gaggawa kan daukar sabbin ma'aikata 2000 aiki domin karantar da dalibai a matsayi malaman wasu sabbin Makarantu 40 da gwamnatin jihar ta kammala ginawa.
Har a yanzu, wasu daga cikin 'yan ta'addan sukan buya a Gwoza. Boko Haram ta kwace garin na Gwoza a shekarar 2014, inda suka ayyana garin a matsayin hedkwatan daular da suka kafa. Sun kafa bakar tutansu a wurare da dama a cikin ga
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito bankin ta sanar da haka ne a yayin babban taron kasashen duniya akan yaki da Boko Haram dake gudana a birnin Berlin, babban birnin kasar Jamus tun daga ranar Litinin zuwa Talata 4 ga watan Satumba.
Wani rahoto da jaridar Premium Times ta rawaito ya ce an samu karuwar sojoji 17 da suka rasa ransu a sakamakon harin da mayakan kungiyar Boko Haram suka kai masu. A ranar Alhamis ne kafafen yada labarai suka rawaito cewar a kalla
Babbar mataimakiyar shugaban Majalisar Dinkin Duniya (MDD), Amina Mohammed, ta alakanta rikicin Boko Haram a arewa maso gabashin Najeriya da bushewar da tafkin tekun Chadi ke yi. Amina ta bayyana cewar tekun na Chadi na samar da
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sojojin sun yi wannan bore ne don nuna rashin amincewarsu da sake tura su wasu garuruwan jihar Borno don yaki da Boko Haram, yayinda su kuma suke ganin lokaci yayi daya kamata su koma gida sakamakon sun
A jiya, Lahadi, 26 ga watan Agusta, ne dakarun rundunar soji ta 82 dake aikin tabbatar da zaman lafiya a jihar Borno karkashin "Ofireshon Lafiya Dole, sun ragargaji wasu mayakan kungiyar Boko Haram a garin Kulamari dake karamar hu
Wani yaro mai shekaru 12 daga sansanin 'yan gudun hijira da ke Gwoza mai suna Subairu ya ce yana son ya zama soja idan ya girma kuma zai sadaukar da rayurwarsa ne wajen farautar mayakan Boko Haram. Subairu ya yi alkawarin cewa zai
Alamu da kuma hasashe irin na masana siyasar jihar Zamfara sun bayyana cewa gwamnan jihar Abdul Aziz Yari na da burin tsayawa takarar waklin al’ummar Zamfara ta yamma a majalisar dattawa, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.
Jihar Borno
Samu kari