Jihar Borno
Muna sayan fara ne daga 'yan kabilar Kanuri da suke kamo shi daga kauye. Muna sayo farar daga kasuwar Shagari Locust. Mukan cire fukafukin idan mun tafi gida sai kuma mu tafasa shi kadan. Yayin tafasawar muna saka gishiri da maggi
Hukumar Sojin Najeriya ta ce ba gaskiya bane cewa mayakan Boko Haram sun kwace garin Baga duk da cewa har yanzu ana gwabzawa tsakanin sojoji da mayakan Boko Haram a garin. Shugaban bayar da horo da ayyuka na soji, Manjo Janar Lami
Rahoton da muka samu daga The Cable ta ce mayakan kungiyar Boko Haram sun kafa tutarsu a garin Baga dake jihar Borno. Wani mazaunin garin ya shaidawa majiyar Legit.ng a yammacin Alhamis cewa 'yan ta'addan sun kwace iko a garin ne
Wasu 'yan ta'adda da ake kyautata zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kone makarantun firamare guda biyu da wani ginin sojoji a cikin kwanaki biyu a jihar Yobe. An lalata makarantun biyu a wasu hare-hare da mayakan kungiyar suka
Hotunan, Umar Abdulmalik, babban kwamanda a kungiyar Boko Haram tare da wasu gungun 'yan fashi da jami'a rudunar 'yan sanda ta IRT suka kama a Legas ranar Alhamis ya bayyana. Umar, daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar Boko
Wasu 'yan ta'adda da ake kyautata zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari a garin Gajiram, hedkwatan karamar hukumar Nganzai na jihar Borno a ranar Juma'a 21 ga watan Disambar 2018. Wasu shaidu da suka yi magana da Channels
Mazauna garin Maiduguri a jihar Borno sun yi korafi a kan samun wutar lantarki ta fiye da sa'o'i 24 da kamfanin raba hasken wutar lantarki na Yola (YEDC) ke basu. Da suke magana da da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN), maza
Soja guda daya ya mutu yayin da dakarun soji suka dakile wani hari da mayakan kungiyar Boko Haram cikin kayan 'yan agaji suka kai masu a jihar Borno. A sanarwar da mataimakin darektan hulda da jama'a na rundunar soji ta Ofireshon
Lauya Zainab ta cigaba da zayyana ma kotu cewa wani mutumi mai suna Abba Abdullahi, da shima mazaunin unguwar Kaleri ne ya kai karar dan luwadin ga ofishin Yansanda dake Gwange a ranar 27 ga watan Yuli na shekarar 2018.
Jihar Borno
Samu kari