Jihar Borno
Daga dukkan alamu, Allah Ya karbi azumin da miliyoyin al’ummar jahar Borno da ma wadanda ba yan jahar ba suka yi a ranar Litinin, 24 ga watan Feburairu, kamar yadda gwamnan jahar Farfesa Babagana Umara Zulum ya bukata domin neman
Mazauna garin sun zargi dakarun rundunar sojin sama da kin kawo musu agaji yayin da mayakan kungiyar Boko Haram suka kai hari garin a makon da ya gabata. Da ya ke mayar da martani a kan zargin, Ibikunle Daramola, kakakin rundunar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadi ya tabbatarwa da ‘yan Najeriya cewa za a fuskanci yaki da Boko Haram babu kama hannun yaro a cikin makonni kadan samu zuwa. A takardar da mai bada shawara a kan yada labarai, Garba Sh
An rantsar da Farfesa Bababgana Umara Zulum a matsayin zababben gwamnan jihar Borno a ranar 29 ga watan Mayun 2019. Ya gaji tsohon gwamnan jihar, wanda Sanata ne a halin yanzu, Kashim Shettima duk karkashin jam’iyyar APC.
Wasu gungun matasa yan sa kai da yan farauta daga karamar hukumar Biu sun yi alkawarin shiga cikin daji domin farauto shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau tare da yi masa yan rago da hannunsu, kamar yadda shugabansu ya ta
An kai manyan motocin rusau bakin kasuwar, yayin da jami'an tsaro suka rabu kansu a kusurwoyin kasuwar gabanin fara rusau din. Matasa, cikin yanayi fushi da damuwa, sun tsaya daga gefe suna kallon yadda ake baje tebura da shagunan
Gwamnan jahar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi kira ga al’ummar jahar Borno da su dauki a ranar Litinin mai zuwa, 24 ga watan Feburairu domin neman taimakon Allah Ubangijin talikai dangane da bala’in ta’addanci na Boko Ha
Kazalika, karin wasu mutane 12 sun samu rauni yayin ziyarar gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umar Zulum, a zuwan da ya yi domin ganawa da mazauna sansanin 'yan asalin Najeriya a niyyarsa ta son dawowa da su gida. "Muna da ada
Rundunar Sojan saman Najeriya, NAF, ta bayyana cewa jiragenta sun tarwatsa wata sansanin mayakan kungiyar ta’addanci na ISWAP, wani tsagen tawariyya daga kungiyar Boko Haram, dake jahar Borno.
Jihar Borno
Samu kari