Jihar Borno
Majalisar wakilan Najeriya ta fara bincike a kan harin da aka kaiwa masu ababen hawa da mazauna kauyen Auno a ranar 9 ga watan Fabrairun 2020. Kwamitin majalisa
Gwamnan ya mika wannan gayyata hatta ga tsofaffin jami’an hukumomin tsaron sirri watau DSS, da sauran jami’an hukumomin tsaro domin su baiwa gwamnatinsa shawarw
Rundunar Sojan saman Najeriya ta bankado wani sabon mafakar yayan kungiyar ta’addanci na Boko Haram a wani kauye dake Bula Korege inda suke sake tattaruwa a cik
Bangaren dakarun rundunar Sojan sama na Operation Lafiya Dole sun cigaba da yi ma mayakan kungiyar yan ta’addan kungiyar Boko Haram ruwan wuta da bama bamai a yankin Bakari Gana dake gefen dajin Sambisa.
Zulum ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook, inda yace ba zai iya jurewa ba har sai ya bayyana ma duniya yadda Sojojin Najeriya na sama da na kasa suka yi ma yan Boko Haram rakiyar kura tare da tafka musu mummunan asara.
A cewar dan jaridar mai gudun hijira, Ahmad Salkida, gawarwakin mayakan kungiyar sun mamaye kusan ko ina a filin da suka yi musayar wuta da sojoji. Salkida ya bayyana cewa mayakan da suka rage sun gudu sun bar motocinsu na yaki
Rahotanni sun kawo cewa a yanzu haka Damboa, hedkwatar wata karamar hukuma a jahar Borno na karkashin harin yan ta’addan Boko Haram. Mazauna yankin sun ce yan ta’addan sun zo su da yawa da misalin karfe 6:30 na safiyar yau Laraba.
Malamin, babban darekta a cibiyar tabbatar da adalci ga addinai da kabilu ta Najeriya, ya yi ikirarin cewa ya aika sakonni ga daidaikun mutane da kuma kafafen yada labarai da ke cikin Njeriya a kan yunkurin kafa kungiyar ta'addanc
Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta amince da gina gidaje 10,000 a jahar Borno domin kara kaimi ga tsarin gwamnatin jahar na sake tsugunar da yan gudun hijira a jahar.
Jihar Borno
Samu kari