Jihar Borno
Kanal Sagir Musa, mukaddashin jami'in hulda da jama'a na rundunar soji, ya ce; "wani karamin soji da ke tare da bataliya ta 202 a runduna ta 21 da ke Bama a jih
Za ku ji cewa kusan sa’o’i 24 bayan Boko Haram sun kai wa Gwamna faramki, bam ya tashi. Wannan shi ne labarin da mu ke samu daga jaridar The Cable yanzu nan.
Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno, ya ce idan rundunar sojin Najeriya ba za su iya tsare Baga ba, zai sa mafarauta su tsare masa garin, cewar jaridaThe Cable.
Sanata Ali Ndume, shugaban kwamitin majalisar dattawa a kan harkokin sojojin kasar nan, ya soki yadda ake karbar tubabbun Boko Haram tare da mayar da su cikin.
A jiya, Laraba, ne Legit.ng Hausa ta wallafa rahoton cewa an kai wa tawagar gwamna Babagana Zulum na jihar Borno hari a garin Baga da ke jihar Borno a ranar Lar
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum a ranar Laraba ya nuna bacin ransa a kan yanayin aikin dakarun sojin da ke kokarin ganin bayan 'yan ta'addan Boko Haram.
Sanata Ndume ya bayyana hakan ne yayin wata hirarsa da sashen Hausa na gidan radiyon BBC, kamar yadda lauya mazaunin Kano, Bulama Bukarti, ya wallafa a shafinsa
Kalaman na Buratai na zuwa ne a daidai lokacin da wasu mutane ke ganin cewa Najeriya na fuskantar babbar barazanar tsaro sakamakon yawaitar hare-haren 'yan bind
‘Yan gudun hijira 674 da suka dawo gida a garin Damasak sun samu tallafin kayayyakin abinci da kudi daga wurin gwamnan jihar Borno, Prof. Babagana Umara Zulum.
Jihar Borno
Samu kari