Jihar Borno
Sojojin saman Najeriya na musamman na Operation Lafiya Dole sun lalata mabuyar 'yan ta'addan Boko Haram sannan sun kashe da dama cikinsu a Bula Sabo da Dole.
Kamar yadda majiya daga yankin ta tabbatar, mayakan sun shiga garin Mandaragraw da ke karamar hukumar Biu, inda suka kashe mutum uku har lahira, The Sun tace.
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya lashe kyautar Zik a rukunin shugabanci a shekarar 2019 kamar yadda Pat Utomi ya sanar a ranar Alhamis 24 ga watan Satumba.
Masarautar Biu tana ci gaba da karbar gaisuwar caffa ga sabon sarki, Mai Mustapha yayinda ake ci gaba da jimamin rasuwar mahaifinsa da ya dade a karagar mulki.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi fushi sosai a kan rashin karrama sauran sojojin da yan Boko Haram suka kashe tare da kwamandansu, Kanal Dahiru Bako.
Babban kwamandan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram, tare da matansa hudu sun mika kansu ga rundunar sojin kasa ta Najeriya, gidan talabijin na Channels tace.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya sanar da bawa mata da 'ya'yan marigayi Kanal Dahiru Chiroma Bako kyautar gida da kudi Naira miliyan ashiri
Ado Isa, kakakin rundunar atisayen Lafiya Dole, ya ce Kanal Bako ya mutu ne sakamakon raunukan da ya samu bayan mayakan kungiyar Boko Haram sun kai wa tawagarsa
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Zulum ya yi gargadin cewa ana shigar da yara a Borno cikin kungiyar ta'addanci na Boko Haram saboda tsabara rashin aikin yi
Jihar Borno
Samu kari