Jihar Borno
Hedkwatar tsaro tace rundunar Operation Lafiya Dole ta ragargaji 'yan Boko Haram 13 tsakanin 22 ga watan Oktoba zuwa 29. Kakakin rundunar,John Enenche ya sanar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jinjinawa matasan Borno, kan kame kansu da suka yi sannan suka ki shiga sahun masu barnar kayayyaki da sace-sace a kasar.
Dakarun sojojin Najeriya sun lallasa yan ta'addan Boko Haram a yayinda suka yi yunkurin kai hari sansaninsu na Damboa, jihar Borno sun halaka 16 daga cikinsu.
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya ziyarci garin Rann da ke karamar hukumar Kala-Balge ta jihar, ya rarraba kudaden tallafi ga mabukata da suka rasa iyalansu.
A ranar Alhamis da yamma, rundunar Army Super Camp suka mayar da harin da 'yan ta'adda suka kai Ngamdu dake karamar hukumar Kaga a jihar Borno arewa maso yamma.
Doska wani kauye ne a tsakanin garin Ajigin da Talata a karamar hukumar Damboa a jihar Borno da jama'a suka kauracewa tun shekarar 2015 bayan mayakan kungiyar
Sojojin sama sun kaiwa 'yan Boko Haram hari ta jirgin sama a karkashin shirin su na "Operation Lafiya Dole", wanda hakan yayi sanadyar mutuwar 'yan Boko Haram.
Mun ji cewa Kungiyoyin National Professional Group da Northern Nigerian Youths Frontiers sun bukaci gwamnonin Zamfara da Borno su sa baki domin a bude Jami’o’i.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum a ranar ALhamis ya ziyarci karamar hukumar Jere inda ya raba kayan abinci ga iyalai 5,000 mabukata, ya duba wasu ayyuka.
Jihar Borno
Samu kari