Jihar Borno
Hedikwatar tsaro ta bayyana cewa jami'an soji na Atisayen lafiya dole sun kama wasu makamai na ƙasar waje tare da mai shigo da makaman ga ƴan ƙungiyar ta'addanc
Ministan sadarwa da sabon tsarin gina tattalin arziki ta hanyar fasahar zamani, Dakta Isa Ali Pantami, ne ya sanar da hakan yayin rantsar da kwamitin mutane 14
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya sha yabo a soshiyal midiya bayan an gano shi yana tarayya da fasinjoji masu karamin karfi a wani jirgin sama na kasuwa.
Shugaban rundunar sojin ya ƙara da cewa Sojoji na ƙoƙari wajen daƙile ayyukan ƴanta'adda, ma su tayar da ƙayar-baya,Ƴan bindiga daɗi, ma su garkuwa da mutane
'Yan Boko Haram sun kashe daya daga cikin jami'in JTF, Babagana Idi yayin da suke musayar wuta da su a karamar hukumar Magumeri dake jihar Borno, Linda Ikeji.
An ceto ma'aikatan gwamnatin jihar Borno 5 da 'yan kungiyar ISWAP sukayi garkuwa dasu watan da ya gabata. Anyi garkuwa da ma'aikatan RRR dinne a watan Augusta.
Hedkwatar tsari ta ce dakarun sojin saman Operation Lafiya Dole ta samu babban nasara ta hanyar halaka tushe da maboyar 'yan ta'adda a yankin arewa maso gabas.
Kwamishinan shari'a na jihar Borno, Kaka Lawan ya bayyana cewa mayakan Boko Haram sun yi amfani da jaki wajen kai wa gwamnan jihar Babagana Umara Zulum hari.
Gwamna Babagana Zulum ya yi martani bayan hare-hare mabanbanta da Boko Hatam suka kai masa, ya ce zai “kara taka-tsan-tsan” game da yadda yake aiwatar harkoki.
Jihar Borno
Samu kari