Jihar Borno
Wani dan jarida dan Najeriya, David Hundeyin ya bayyana yadda aka kirkiri Boko Haram a Najeriya. Hundeyin ya zargi arewa da kirkirar muguwar kungiyar a yanzu.
NAS ta bukaci shugaban kasa da yayi gaggawar sauke shugabannin tsaro akan kashe manoman shinkafa 43 da 'yan Boko Haram sukayi a Zabarmari, a karamar Jere,Borno.
Mun gano cewa adadin manoman da Boko Haram ta kashe a jihar Borno ya kai 70. Ita kuwa Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce akalla mutum 110 aka kashe a Zabarmari.
Mahukunta a sashen rundunar soji da ke kula da mayar da martani ga 'yan ta'adda ya cire kwamandan bataliyar soji da aka jibge a Zabarmari da ke yankin karamar
Dakta Isa Pantami, ministan Sadarwa da tattalin arziƙin fasahar yanar gizo, ya ce zai miƙa saƙonnin jama'a ga Shugaban ƙasa Muhammad Buhari bisa kisan gillar da
A ranar Asabar, sojojin Najeriya sun samu nasarar ragargazar maboyar 'yan Boko Haram da dama. Kamar yadda wata takarda daga kakakin rundunar 'yan sojin, yace.
Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno ya jagoranci jana'izar mutum 43 da Boko Haram ta yi wa yankan rago a Zabarmari da ke karamar hukumar Jere ta jihar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa a kan kisan manoman shinkafa a gona da ke Zabarmari da ke karamar hukumar Jere a jihar Borno a jiya Asabar.
Kungiyar gwamnonin Arewa maso gabas, NEFG, ta koka kan abinda ta kira rashin adalci da gwamnatin tarayya ke mata a bangaren gine-ginen tituna a yankunan ta
Jihar Borno
Samu kari