Jihar Borno
Wasu wadanda ake zargin 'yan Boko Haram ne sun harbo jirgin sama dauke da mutanen da har yanzu ba a san ko su waye ba a karamar hukumar Bama ta jihar Borno.
Dakarun sojin sama na Operation Lafiya Dole sun kaddamar da wani gagarumin hari a kan yan ta’addan Boko Haram a Borno, lamarin da ya yi sandiyar mutuwarsu.
Ƴan Najeriya na cikin fushi sakamakon ayyukan ta'addancin Boko Haram dake cigaba da salwantar da rayukan manya da ƙananan sojoji da sauran al-umma,duk da alƙawu
Sanata Ali Ndume ya zargi tubabbun 'yan Boko haram bai wa 'yan ta'addan bayanai a kan sojoji, musamman bayan ganin harin da mayakan suka kai Damboa kwanan nan.
Kiran a zaƙulo sannan a gurfanar da masu ɗaukar nauyin Boko Haram yazo ne bayan an ɗaure ƴan asalin Najeriya Shida 6 a Haɗaɗiyar daular Larabawa Dubai bisa ɗau
A yayin da ya ke tayasu murnar samun mukaman, Malam Gusau ya ce mutanen da aka nada zasu bawa gwamnatin Borno gudunmawa a kokarinta na samar da jagoranci mai ma
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya karbi bakuncin mataimakiyar babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Amina Mohammed a Maiduri, babbar birnin jihar.
A ranar Lahadi 'yan Boko Haram sun kai hari garin Gwoza dake jihar Borno, arewa maso gabacin Najeriya, da tsakar dare, wanda hakan yasa sai da rundunar soji.
Kotun ta gano cewar daga shekarar 2015 zuwa 2016, waɗanda ake zargin sun tura zunzurutun kuɗaɗe har Dala $782,000 zuwa ƙungiyar Boko Haram, sai dai makusantan
Jihar Borno
Samu kari