Jihar Borno
A kalla 'yan ta'adda 28 da ke da alaka da Islamic State of the West African Province (ISWAP)tare da masu basu hadin kai a kasuwancin kifi ne suka hadu da ajali.
Yayin da rundunar sojojin sama ke cigaba da samun galaba kan mayaƙan Boko Haram, wani jirgin yaki ya sake yin kuskuren sakin ruwan bama-bamai kan mutane a Borno
Gwamnatin Borno tare da gwamnatin tarayya zasu yi amfani da miƙa wuyan yan Boko Haram wajen dawo da zaman lafiya a arewa maso gabas, a cewar gwamana Zulum.
Alhaji Abubakar Ibn Umar Garbai Al-Amin El-Kanemi, Shehun Borno a ranar Laraba ya ce ana ta kokarin ganin an kammala shirin mayar da tubabbun mayakan Boko Haram
Gwamnatin jihar Borno, karkashin jagorancin, Gwamna Babagana Umaru Zulum, ta kaddamar da shirin canza yan Boko Haram da suka miƙa wuya a fadar shehun Borno.
Mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram da suka tuba sun bayyana dana sanin su kan ayyukan ta'addancin da suka yi a baya, sun roki ragowar abokan su mika wuya
Babagana Zulum na jihar Borno ya dakatar da dukkanin shugabannin kwalejin kimiyya ta Ramat da ke Maiduguri, na tsawon watanni shida bayan ya kai ziyarar bazata.
Rahotanni daga jihar Borno, sun bayyana cewa mayakan Boko Haram sun yiwa jerin gwanon sojoji Najeriya kwantan bauna a kan hanyar Maiduguri daga garin Monguno.
Oladayo Amao, shugaban dakarun sojin sama, ya ce lugude da ayyukan sojoji kan 'yan ta'adda ya na bada sakamako mai kyau, Kamar yadda TheCable ta ruwaito hakan.
Jihar Borno
Samu kari