Jihar Benue
Wata bakuwar cuta ta bulla a jihar Binuwai inda ta kama wasu daliban makarantar sakandare na Kwalejin Vaatia da ke Makurdi, a yanzu suna kwance a asibitoci.
Hukumar NDLEA ta samu nasarar cafke wasu bata gari da ke nomar tabar wiwi a jihar Benue. Tuni ta afka dakin ajiyar tabar wiwi din tare da kame wata mota a Awka.
Wani lamari mai matukar girgiza zukata tare da gigita jama'a ya auku a jihar Binuwai. Budurwa ce mai shekaru 18 ta zama silar mutuwar mahaifiyarta Mbachirin.
Rikici da tashin hankali ya barke a wurin rijistar 'yan jam'iyyar APC a jihar Benue ranar Lahadi, hakan yayi sanadiyyar mutuwar shugaban jam'iyyar na Gboko.
Mataimakin gwamnan jihar Benue ya bai wa gwamnonin jihohin da ke fama da rikicin makiyaya da manona da su bi shawarar da gwamnatin jihar Benue ta yanke a baya.
Wata kotun majistare dake Makurdi a ranar Talata ta bada umarnin adana wani malamin makaranta mai suna Mernyi Christopher a gidan gyaran hali sakamakon halaka.
Hadakar 'yan sanda da sojoji a jihohin Taraba da Benue sun samu nasarar kwato wasu daga cikin matasan da aka sace a kan hanyar Wukari zuwa Takum ranar Laraba.
Kungiyar dalibai musulmi (MSS) na tsofaffin daliban Government Secondary School (GSS), Otukpo, Jihar Benue, sun bi ba'asin yunkurin rushe wani masallaci da ke h
Akalla mutum 13 ne suka rasa rayukan su ranar Talata sanadiyar wani hadarin mota da ya faru a kauyen Ogudumu kan titin Otukpo-Adoka a karamar hukumar Otukpo da
Jihar Benue
Samu kari