Bayelsa
Wata mata ta yi gamo da katar yayin da ta haifi yara lafiyayyu har uku bayan tsawon jira na shekaru. Matar mai shekaru 55 ta nuna godiya ga Allah da irin wannan
Gwamnatin jihar Bayelsa ta ce ta bawa duk wasu makiyaya dake faɗin jihar kwanaki 14 su tattara komatsan su subar jihar, basu san ganin shanu na kiyo da kafarsu.
Gardama ta ɓarke a majalisar dattijan ƙasar nan a zamanta na ran Talata ya yin da Sanata Aishatu Binani ta kawo kudirin gina babbar cibiyar duba marasa lafiya
Wasu 'yan fashi sun yi wuf sun far wa wani kwastoman banki da nufin kwace masa kudade N10m. An jima ana daga tsakananin kwasatoman da 'yan fashin kafin a cecesh
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya mince tare da sanya hannu akan dokar hana kiwo a faɗin jihar, ya kuma gargaɗi mazauna jihar da subi dokar sau da ƙafa
Jihohin Bayelsa, Ebonyi, Ekiti, Gombe, Jigawa, Kebbi, Kogi, Plateau, Taraba, Yobe da Zamfara sune basu ja hankalin masu zuba hannun jari ba daga kasashen waje.
Tsohon kwamishinan cigaban matasa a karkashin mulkin Seriake Dickson a jihar Bayelsa, Kwamared Udengs Eradiri ya fice daga tsohuwar jam'iyyarsa ta Peoples Democ
Alkali ya soki hukuncin da aka zartar a shari’ar zaben Majalisar Bayelsa da Seriake Dickson. Har yanzu ba a kammala shari’ar zaben kujerar Sanatan a Kotu ba.
Gwamnan Jihar Bayelsa, Douye Diri, ya rasa yar uwarsa mai suna Madam Elizabeth Carter kamar yadda rahotanni suka bayyana. Wannan na dauke ni cikin sakon ta'aziy
Bayelsa
Samu kari