Jihar Bauchi
Da yake nasa jawabin, Shugaban Hukumar Mai ta Kasa NNPC, Maikanti Baru ya bayyana cewar sun yi wa aikin shiri na musamman wanda sun kawo na’o’iri da manyan kaya
Anan ne inda ruwa yake ɓuɓɓugowa daga ƙasa acikin Yankari a jihar Bauchi. Wajen na kusa da rafin Gagi kamar tuki sa’o’I 1 1/2 a mota. Yana ta kudanci gabas
Mai martaba Sarkin Bauchi Rilwanu Sulaimanu Adamu ya dakatar da Wazirinsa Muhammadu Bello - Kirfi sakamakon wata 'yar rashin fahimta kan wurin zama a masallaci.
Rundunar soji Najeriya ta kashe masu garkuwa da mutane guda 7 kamar yadda ta sanar da kaca kaca da matatun man sata a jihohi daban daba
Sojojin Najeriya sun kama wani dan Kungiyar Boko Haram a Jihar Bauchi, Haka kuma dai Sojojin sun kashe masu garkuwa da mutane guda 7 a Garin
Shugaba Buhari ya karbi bakoncin gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar a fadar sa dake babban birnin tarayya Abuja
Jihar Bauchi
Samu kari