Jihar Bauchi
Wani matashi mai suna Shamwilu Shehu ya gamu da ajalinsa a hannun yan kato da gora dake unguwar Wunti na jihar Bauchi, bayan takaddamar data shiga tsakaninsa.
Salihu Ladan, tsohon shugaban gidan rediyo gwamantin tarayya Federal Radio Cooperatin FRCN ya bude gidan rediyo mai zaman kanta na farko a jihar Bauchi
Za ayi nunin farko na sabon fim din da aka shirya na Sheikh Usman Dan Fodiyo a Bauchi. Masarautar jihar Bauchi ta taka rawar a jihadin Sheikh Usman Danfodiyo
Wanda suka canza shekan sun bayyana manyan jarida cewa sun yi haka ne saboda su kayar da jam’iyyar APC da ke kan mulki a jihar a zaben 2019 dake zuwa.
Sakataren hukumar kula da Alhazai shiyar jihar Bauchi, Alhaji Abdullahi Hardawa yace sun bar wata mahajjata a Saudi Arabia sakamakon batar da fasfo na ta
Wata mata 'yar shekaru 17 ta bayyana cewar kiyayyar da take wa mijinta ya sa ta shayar dan sa guba wanda mahaifiyar sa kishiyarta ce. Ita dai Hindatu 'yar Jihar
Fiye da gidaje 1000 sun rushe sanadiyar ambaliyar ruwa a kauyukan, Faggo, Yana da sauransu, a karamar hukumar Shira dake jihar Bauchi. Sakataren gwamnan jihar
An yi jana’izar tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi, marigayi Alh. Muhammad Garba Gadi a ranar Asabar, 5 ga watan Agusta a garin Azare da ke jihar Bauchi
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Bauchi ta samu nasarar kama karin wasu daga cikin wadanda ake zargi da kisan Abdulhakim Bauchin sakamakon tsaurara tsaro.
Jihar Bauchi
Samu kari