Atiku Abubakar
Mataimakin shugaban APC na kasa shiyyar Arewa ta Yamma, Garba Datti ya shawarci Atiku Abubakar da ya dauki darasi daga tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo.
Atiku Abubakar da shugaban SDP na kasa, Shehu Musa Gabam ya ziyarci Aisha Buhari bayan rasuwar dan uwanta, Yusuf Usman Halilu a jihar Adamawa, sun masa addu'a.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a SDP, Adewole Adebayo ya ce akwai shirin da Atiku Abubakar da Peter Obi suke yi domin sauya sheka zuwa SDP a 2027.
Mataimakin shugaban SDP na Kudu maso Gabas, Sir. Arinze Ekelem ya buƙaci manyan ƴan adawa da jiga-jigan jam'iyya mai mulki su shigo jam'iyya don ceto Najeriya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar ya fito ya yi martani kan rahotannin da ke cewa ya fice daga jam'iyyar.
Malaman addinin musulunci a kasar nan sun bayyana kaduwa da samun labarin rasuwar daya daga cikinsu, Sheikh AbdulAzeez Dutsen Tanshi, wanda ya rasu a Bauchi.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya yi addu'ar Allah Ya gafarta wa fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh AbdulAziz Dutsen Tanshi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi kira da a cigaba da tausayawa talaka a sakon shi na barka da sallah bayan gama azumin 2025.
Yayin da Atiku Abubakar ya soki halayen Nyesom Wike, Hadiminsa, Lere Olayinka ya musanta ikirarin dan takarar shugaban kasa a PDP kan zaben 2023.
Atiku Abubakar
Samu kari